速報APP / 生活品味 / Huduba Volume Shaykh Jafar mp3

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3

價格:免費

更新日期:2018-09-25

檔案大小:3.3M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:nasir.abdulkarim1@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/KareemTKB/80a0fb4791673429fa09e9a8c3bd4f74/raw/2df9fbffec41191beac6ff98c2c2569e79adc1cf/Android%20Privacy%20Policy

聯絡地址:AASTMT Abou Qeer, Alexandria Egypt. P.O 21913

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖1)-速報App

Manhajja domin kawo muku Hudubah Volume shaykh Jafar Mahmood Adam.

dan kunji dadin wannan manhajja ta huduba volume kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida.

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖2)-速報App

Akwai wadansu sheikh jafar applications kamarsu siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat da sauran lakcoci.

Sannan akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖3)-速報App

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa Allahu.

Domin taimaka cikin wannan aiki, aiko mana da karatun Surah Aal Imran da kuma Suratul A'raf idan kuna dashi. Amma a saurari karatun sosai kafin a turo domin wadansu files basayi. Idan naku nayi babu wata matsala toh sai ku aiko ta wannan email domin mu shigo dashi cikin wannan gida.

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖4)-速報App

Allah ya karba mana baki daya.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta Huduba Volume sheik Jafar Mahmoud Adam.

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖5)-速報App

Ku huta lafiya.

Huduba Volume Shaykh Jafar mp3(圖6)-速報App